Babban jami'in kula da harkokin waje na Kungiyar Tarayyar Turai, Josep Borrell ya yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta a rikicin Isra'ila da Hezbollah. A lokacin da yake ganawa da shugban ...
Rahoton da kungiyar ta fitar mai shafuka 172, ya nuna alkaluman da ta tattara a matsayin hujjojin da za su tabbatar da ikirarinta. Kungiyar kare hakkin 'dan adam ta Human Rights Watch ta zargi ...