Kudurin wanda Hon Ikenga Ugo Chinyere ya gabatar, yana gama karanta shi aka yi fatali da shi kamar haka. Kudurin dokar dai ya nemi da a yi wa sassa na 76 da 132 da 136 na kundin tsarin mulkin ...
Hukumomi a gabashin Indonesiya sun tabbatar da mutuwar mutane 10, sakamakon fashewar dutse mai aman wuta a kan tsaunin Lewotobi Laki-Laki da ke tsibirin Flores. Shugaban sashin bayar da agaji na ...