Matakin da jagoran jam'iyyar APC a Najeriya kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya ɗauka na bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a zaɓen 2023 wata alama ce da ...
Wani sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, sakamakon wasu kalamai da aka ji sun fito daga bakin babban jigonta Bola Ahmed Tinubu. Shi dai Tinubu wanda ake kyautata zaton ...
Benjamin Kalu, mataimakin kakakin majalisar wakilai, ya ce Shugaban kasa Bola Tinubu ne kadai shugaban kasar da ya tuna da kabilar Igbo tun bayan yakin basasa. Kalu ya yi wannan magana ne a ranar ...